Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Mota ko hannu?

Wasu mutane ne su biyu suna fada, daya ya fi dayan karfi. An raba su amma marar karfin ya ki hakura, sai mutane suka ce a rabu da su. Can da mai karfi

Masu haihuwa

Wasu mutane ne su uku, suka kai matansa asibiti domin haihuwa, daya ma’aikacin kamfanin 2 Effects ne, daya ma’aikacin kamfanin 3 Crowns, daya kuma ma’

Banufe da kifi

Wani Banufe ne ya je baqunta Katsina dakin kara, aka kawo masa abinci da kifin gwangwani (Sadin). Koda ya buda gwangwanin nan ya ga yadda kifin yake a

Bahadeje a Ingila

Wani Bahadeje ne ya je Ingila, yana yawo a gari sai kashi ya matse shi. Ga gari tsaf-tsaf, ba wurin tsuguno kuma abin ka da baƙo, bai san bayi/kewaye

Bakano da Basakkwace

A zamanin Sardauna ne aka zo za a dauki masu aiki a BBC, sai aka dauki Basakkwace da Bakano, domin a tantance su. Aka ce a fara da Basakkwace, aka nem