Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Santin Bakano

Wani Bakano ne ya kai ziyara Yola, an kawo masa abinci, za a sa man shanu ya ce shi ba ya so. Rannan sai aka mance aka zuba masa har da man shanu a mi

Dan kamasho

Wani dan hayis ne idan ya je tashar mota, kullum aka loda masa fasonja, ba ya ba ’yan kamasho hasafi, kamar yadda sauran direbobi ke yi. Wata rana ya

Shanuna nake tunawa

Wani Bafulatani ne ya biya kudin zuwa Hajji. An gama shirya komai har ya shiga jirgi, can sai aka ga ya fito, ya samu wuri ya zauna ya buga uban tagum

barnar kindirmo

Wani Bafulatani ne ya ziyarci birni kuma da isarsa sai ya tarar da wani gida yana sheki, an yi masa farin fenti gwanin ban sha’awa.  Ya samu waje

Sallar Basakkwace

Wani Basakkwace ne ya bi jam’in Sallar Isha’i, ana cikin Sallah sai ya dauko goro ya gutsura, yana taunawa kurus-kurus! Bayan an kammala Sallar, sai a