karyar arziki
Wata yarinya ce saurayinta ya yi mata waya. Ga yadda bayanin wayar tasu ya kasance:Saurayi: “Kina ina?” Budurwa: “Ina cikin mota, direban gidanmu zai
Mu Sha Dariya
Wata yarinya ce saurayinta ya yi mata waya. Ga yadda bayanin wayar tasu ya kasance:Saurayi: “Kina ina?” Budurwa: “Ina cikin mota, direban gidanmu zai
Wani manomi Banufe ne da yake tare da dansa, suna aikin gona. Da ya ga gyadarsa ta yi kyau sosai, sai ya ce wa babban dan nasa: “Bana zan sayi keke.”
Wata rana ina tafiya tare da dana Jafar, ya ga dakuwa sai ya ce in saya masa. Na duba na ga ba ni da canji, na ce masa: “Ka yi hakuri, ba ni da kanana
Wani mahaukaci ne a asibitin mahaukata, ya je ya hau bishiyar mangwaro tun safe har yamma bai sauko ba. Barci ya kwashe shi sai ya fado tim, ma’aikata
Wani dan tasi ne ya dauko wani Bature daga ofis, suna cikin tafiya sai suka biyo ta wani dogon bene kerarre, ginin ya yi kyau sosai. Baturen dama ya i