Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Maganin biri…

Wani Bakatsine ne da dare sai matarsa ta ce masa: “Maigida, anya kuwa ka rufe gida?” Sai ya ce bari ya je ya duba. Lokacin da ya fita tsakar gida sai

Gwajin soyayya

Wata rana wani malami yana zaune da jama’a ana ta hira, sai ya tambaye su cewa: “Anya kuwa kuna son matayenku, kuna nuna musu kauna sosai?” Gaba daya

Kada a yi biyu-babu

Wani Bafulatani ne babansa ya je Legas ya bace, sai aka ce masa ya sayar da akuyarsa ya tafi nemo shi. Shi kuwa sai ya ce: “Kai, a rabu da shi, kada a

Alkali da mai laifi

Wani mutum ne ake tuhumar ya yi kisan kai, aka kai shi kotu. Ga abin da ya gudana tsakaninsa da Alkali. Alkali: “Kai ne ka kashe mutumin nan?” Wanda a

Gaisuwar ta’aziyya

Wani Buzu ne babansa ya mutu, mutane suka je masa gaisuwar ta’aziyya, da ya fito ya ji abin da ya kawo su, sai ya ce: “Ku tashi, munafukai, bara da ra