Ango da amarya
Wani ango ne da amaryarsa da suka yi auren soyayya, suka tare a gidan da mahaifin angon. Da yake suna saman bene ne, shi kuma mahaifin yana kasa, kull
Mu Sha Dariya
Wani ango ne da amaryarsa da suka yi auren soyayya, suka tare a gidan da mahaifin angon. Da yake suna saman bene ne, shi kuma mahaifin yana kasa, kull
Wata budurwa ce tana barci sai ta yi mafarkin an yi mata aure kuma ga shi har ta samu ciki, ta dawo gida domin haihuwa. Ta ci gaba da mafarkin cewa ha
Wani Basakkwace ne ya je Kano bakunta sai ya sauka a wani gida mai samari da yawa. Da dare sai aka kawo masu danwake. Samarin sai suka rika hada biyu-
dandolo ne ya je gidan surukinsa, ya ce masa: “Baba, na zo ne domin in nemi auren diyarka.” Shi kuwa sai ya amsa masa da cewa: “Zan ba ka auren diyata
Wani Bafulatani ne matarsa ta haifa masa da namiji. Ya fito yana murna, duk wanda ya tambaye shi cewa: “Me aka samu?” sai ya bude baki ya ce: “Mutum!”