Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Hidindimun Gizagawa:

A labarin jajantawa kuwa, mun samu labarin cewa Rukayya Hussaini Musa Doma, 08176238255, Allah Ya yi wa mahaifinta rasuwa a ranar Asabar da ta gabata.

Rogo dadi

Wani Bafulatani ne yana zaune yana hutawa sai wani mutum ya zo wucewa, sai ya ce masa: “Gaskiya Fullo kana hutawa.” Sai Bafulatanin ya ce: “Yanzu ma n

Mai rukiyya

Wani mai rukiyya ne zai cire wa wata aljani. Da ya zaunar da ita, aka rike ta. Bayan ya karanto ayoyi masu zafi, sai aljanin ya ce: ‘’Wayyo, kana kona

karin azumi

Wani Inyamuri ne mai sayar da bulawus da sauran kayan kwalliyar mata a kasuwar kofar Wambai Kano, a lokacin azumi sai ya ga kasuwa na cika, yana cinik

Wani yaro

Wata rana wani yaro suna tafiya da babansa, sai ya fara wasa da wani abu mai muhimmanci. Da uban ya ga yaron kamar zai lalata abin, sai ya tsawata mas