Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Budaddiyar wasika ga mai martaba Sarkin Musulmi

A wannan makon, mun samu sako ne daga Malama A’ishatu Usaman Liman [email protected] a wasikar musamman da ta aika wa mai martaba Sarkin Musulmi. Ga

Wani barawo 1

Wani barawo ne ya shiga wani gida sata, gidan daki da falo ne. Gidan an dauke wuta, yana shiga falon sai ya tarar da maigidan yana barci, ya ajiye wat

Rai-kan-ga-rai

Wani Banufe ne ya je wajen walimar cin abinci, ya ga ana ta kawo abinci amma bai ga an kawo irin wanda yake sha’awa ba. Can sai ya ce wa mai raba abin

Mai danwake

Wani Basakkwace ne ya je Kano bakunta sai ya sauka a wani gida mai samari da yawa. Da dare sai aka kawo masu danwake. Samarin sai suka rika hada biyu-

Jarabawar aljani

Wasu mutum uku ne suke tafiya a jirgin ruwa, da Baturen Amurka da na Jamus da kuma dan Najeriya. Kwatsam sai ga aljani ya bayyana a jirgin kuma ya ce