Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

Babbar loma

Wadansu Fulani ne suna cin abinci tare da baffansu, sai baffan ya yanki katuwar loma, ya ce: “Ni na fita da fitata.” Sai dayansu ya ce: “Gaskiya da fi

Sun bayar da ni

Wani mahaukaci ne yana tafiya sai ya ga wasu mutane suna Sallar gawa, sai ya shiga sahu shi ma. Da ya ji liman ya yikabbara sai ya ji kowa ya yi kabba

Mun makara

Wani barawo ne ya shiga wani gida sata, yana zuwa kai tsaye sai ya wuce daki sai ya tarar da maigidan ya mutu gawarsa tana kan gado. Yana kokarin ya f

Wani barawo

Wani barawo ne ya je wani gida sata, yana zuwa sai ya kwankwasa kofar gidan. Nan take maigidan ya amsa, ya ce: “Wane ne?” Ya ce: “barawo ne kuma na zo

Jifar Shedan

A wajan jifar shedan ne wani Bazzazagi da karambani sai ya ce shi a sama zai yi tasa jifar. Ga shi kato ne kuma baki kirin da shi, ga muni. Ya hau sam