Muhawara

Muhawara

Najeriya a 58: Ko kwalliya ta biya kudin sabulu?

A makon jiya ne Najeriya ta cika shekara 58 da samun ’yancin kai. Wannan karon Gwamnatin Tarayya ta inganta bikin ranar matuka. Duk da cewa rana ce ta

Da karin albashi da rage tsadar kayan masarufi wanne ya kamata NLC ta nema?

A makon jiya ne Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) ta gudanar da yajin aiki na kwanaki domin tunatar da gwamnati a kan maganar karin albashi. Wannan ne ya

Ya dace a hana daukar hoto da bidiyo a wajen kada kuri’a?

Sam bai dace a hana ba – Ahmadu A.  Is’hak Daga Aliyu Babankarfi, Zariya Ahmadu A. Ishak: “A gaskiya duk wani mataki na hana daukar hoto ko bidiyo a w

Ya dace rashin NYSC ya hana mutum aiki duk kwarewarsa?

A makon jiya ne ’yan Najeriya suka shiga mamaki bayan Ministar Kudi Kemi Adeosun ta yi murabus daga matsayinta sakamakon rahoton da ya nuna cewa

Ya dace jama’a su rika saya wa ‘yan siyasa fom din tsayawa takara?

A cikin ’yan kwanakin nan, yanayin siyasar kasar nan ya dauki sabon salo bayan da wasu kungiyoyi suka saya wa  tsohon Mataimakin Shugaban k