Muhawara

Muhawara

Kasafin kudin badi da Shugaba Buhari ya gabatar zai amfani talaka kuwa?

A kwanakin baya ne Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar da daftarin kasafin kudin badi a gaban Majalisar kasa na kimanin Naira triliyan 8.6. Tun

Ya kamata shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara ministoci?

Ya kamata a canja wasu ne – Muhammadu Auwal Muhammadu Auwal: “A gaskiya in ka yi dubi ta wani bangaren, za ka ga eh, ya kamata ya kara min

Sallamar malaman da ba su kware ba ya kamata a yi daga aiki ko a kara horar da su?

A kwanakin baya ne Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayar da sanarwar cewa za ta sallami malamai da suka fadi wani jarabawar tantancewa da ta shirya, sannan

Hana likitocin gwamnati aiki a asibitocin kudi zai inganta harkar lafiya kuwa?

A makon da ya gabata ne Ministan Lafiya, Farfesa Isaac Adewole ya sanar da cewa Gwamnatin Tarayya za ta hana likitocin gwamnati aiki a asibitocin kudi

Najeriya a shekara 57: Ko ya kamata mu ci gaba da zama a dunkule ko kowa ya kama gabansa?

A daidai lokacin da Najeriya ta cika shekara 57 tun samun ‘yancin kai daga mulkin mallaka. Inda mutane k eta tofa albarkacin bakinsu kan nasaror