Muhawara

Muhawara

Ko soke Post UTME (Jarabawar cancantar shiga makarantun gaba da sakandare) ya dace kuwa?

A kwanakin baya ne hukumomi suka bayyana soke Post UTME (Jarabawar cancantar shiga makarantun gaba da sakandare), inda a yanzu daliban da suka samu ma

Ko ya dace a bude kofofin iyakar kasa domin shigo da shinkafa?

A kwanaki ne mai marbata Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar da Gwamnan Sakkwato, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal suka yi kira ga Gwamnatin Tarayya da

Tsagerun Neja-Delta: Gwamnati ta yi sulhu da su ko ta bi da karfin soja?

A ’yan kwanakin nan ne aka samu wasu tsageru da suke tada kayar baya a yankin Neja-Delta, suna tayar da bama-bamai ga rijiyoyin mai da ke yankin da nu

Naira dubu 56 a matasyin mafi karancin albashi ya yi daidai ko ya yi yawa?

kungiyar kwadago ta Najeriya ta nemi a kara wa ma’aikata albashi, inda mafi karancin albashi zai fara daga Naira dubu 56. La’akari da yanayin da kasar

Wa za a dora wa alhakin yawan faduwar dalibai jarabawar NECO da WEAC?

Tuni dai daliban gaba da firamare suka fara rubuta jarabawar karshe (WEAC da NECO), kuma ana ta kuka da yadda musamman a jihohin Arewa daliban ke yawa