Muhawara

Muhawara

Ko amfani da katin zabe na dindindin a zaben 2015 zai yi tasiri?

Hukumar Zabe (INEC) ta kuduri aniyar yin amfani da katin zabe na dindindin a zaben badi, inda ta sha alwashin cewa duk wanda bai da katin ba za a bar

Matsalar Ebola: Ko Ya Dace A Dakatar Da Gasar Cin Kofin kwallon kafa Na Afirka?

Ana ta kai kawo wajen ganin kasar da ta dace ta dauki gasar kwallon kafa ta cin kofin Afirika saboda ana tsoron kamuwa da cutar Ebola, wacce ta yi kam

Tsakanin ginin gida da noma, wanne ya fi cin rai?

Wadannan al’amura guda biyu, wato noma da ginin gida suna da matukar cin rai ga mutumin da ya sanya su gaba. Abin tambaya a nan shi ne, shin tsakanins

Tsakanin yanayin hunturu da zafi, wanne ya fi takura mutane?

Yanayin hunturu, lokaci ne na sanyi da muku-muku, a yayin da lokacin zafi kuwa ya kasance na zufa, inda iska kan kuntata. Abin tambaya a nan shi ne, s

Ya dace Jonathan da Buhari su hakura da takara a 2015?

A kwanakin baya ne malamin addini, Dokta Ahmad Gumi ya ba Shugaba Goodluck Jonathan da Janar Muhammadu Buhari shawarar cewa ya kamata su hakura da tak