Mumbarin musulunci

Mumbarin musulunci

Bayan Hajji sai kuma me? (1)

Masallacin Annabi (SAW), Madina Fassarar Salihu Makera Hamdala da taslimi. Bayan haka, ya ku Musulmi! Ku bi Allah da takawa, lallai yi maSa takawa shi

Maraba da Shekarar Musulunci ta 1441 B.H

Godiya ta tabbata ga Allah Mai juya watanni Mai kaddara al’amura, Mai shigar da dare cikin rana Ya shigar da rana cikin dare. Ya sanya wa komai iyaka

Hudubar Annabi (SAW) ta Ban -Kwana

Kimanin shekara 1,430 da suka gabata ne Shugabanmu Annabi Muhammad (SAW) ya gabatar da wannan huduba a ranar 9 ga watan Zul-Hajji, shekara ta 10 Bayan

Wajibcin girmama Makka da Madina ga mahajjata (2)

Fassara Abubakar Hamza Ibn Kayyim (Allah Ya yi masa rahama), ya ce: “Yin mummunan laifi a Harami da kasar Harami (Makka) da kuma a kan shimfidar Allah

Wajibcin girmama Makka da Madina ga mahajjata (1)

Fassara Abubakar Hamza Ya ku Musulmi! Wadannan matafiya mahajjata ne suka kusanto, suna keta sahara mai halakarwa, sun kutso falalen kasa da kilomitoc