Mumbarin musulunci

Mumbarin musulunci

Ya mai neman alheri ga Ramadan ya taho

Masallacin Ar-Ruwaida ta Kudu, Saudiyya Fassarar Salihu Makera Godiya da taslimi. Bayan haka, ya ku Musulmi! Ya inganta daga gare Annabi (SAW) cewa: “

Tukuicin Girma ga mai azumi (2)

3. Hauka: Babu azumi a kan mahaukaci har sai ya warke. Tsoho tukuf, wanda ba ya iya bambance wadanda ke zuwa wurinsa, to su irin wadannan tsofoffi, ma

Addu’ar dogara ga Allah

Na zo gare Ka, ya Ubangiji, domin Ka kiyaye ni. Kada Ka bari a yi nasara da ni. Kai Allah Mai adalci ne, Ka cece ni, ina rokonka! Ka ji ni! Ka cece ni

Yadda za mu tarbi watan Ramadan mai albarka

Imam Murtada Muhammad Gusau, Babban Limamin Masallacin Nagazi-Ubete, Okene, Jihar Kogi   Mukaddima: Bayan haka, ya ’yan uwana! Ramadan na daya da

Sha’aban da kintsa wa Ramadan (2)

Yaseen Bi’asba’i Masallaci: Ba a fada ba Fassarar Salihu Makera Ya kai Musulmi! Rajab ya wuce, me kake yi a Sha’aban, idan kana nufin girbi a Ramadan?