Mumbarin musulunci

Mumbarin musulunci

Manzon Allah: Haske mai kore duhu (17)

Darasi na Ashirin da Biyu Ci gaba da tuntubar kabilun da ke wajen Makka Kariyar da Annabi (SAW) ya samu daga Mut’im Ibn Adiyyu a dawowarsa daga Da’ifa

Bin sunnar Annabi (SAW) ke tabbatar da sonsa a zukata (2)

Daga Hudubar Imam Mustapha Yusuf Shu’aib, Limamin Masallacin Wuse Zone 5, Abuja Ta haka Abdullahi ya kubuta daga yanka shi, Allah Ya kubutar da shi ne

Bin sunnar Annabi (SAW) ke tabbatar da sonsa a zukata

Hudubar Imam Mustapha Yusuf Shu’aib, Limamin Masallacin Wuse Zone 5, Abuja   Fassarar Salihu Makera Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai.

Son Annabi Muhammad (SAW) da biyayya ga umarninsa

Godiya tabbata ga Allah Madaukakin Sarki. Salati da taslimi su tabbata ga Annabi Muhammad (SAW). Bayan haka, babu shakka ya ’yan uwa masu albarka, bin

Hakikanin bin Manzon Allah (SAW)

Daga Hudubar Imam Sharafudeen Abdussalam Aliagan, Babban Masallacin NASFAT, Abuja Fassarar Salihu Makera Ina godiya ga Allah Wanda Ya aiko ManzonSa da