Tarihin Farin Jakada (SAW) (3)
Da ya yi yunkurin shiga Makka don rushe Ka’aba sai Allah (SWT) Ya aiko da wasu tsuntsaye dauke da kananan duwatsu na wuta, suka yi ta jefa musu wadann
Mumbarin musulunci
Da ya yi yunkurin shiga Makka don rushe Ka’aba sai Allah (SWT) Ya aiko da wasu tsuntsaye dauke da kananan duwatsu na wuta, suka yi ta jefa musu wadann
“Ya ku kaunatattuna, sai mu kaunaci juna, domin kauna ta Allah ce. Duk mai kauna kuwa haifaffen Allah ne, ya kuma san Allah. Wanda ba ya kauna,
Fassarar Salihu Makera Godiya ta tabbata ga Allah Makagin halitta Wanda ake komawa gare Shi. Mai aikata abin da Ya yi nufi, Ya saukar da Alkur’a
Godiya ta tabbata ga Allah Mamallaki, Mai yawan halittawa. Shi ne Wanda Ya sanya rana ta kasance haske, kuma Ya sanya wata ya kasance annuri, kuma Ya
Fassarar Salihu Makera Huduba ta Biyu: Hamdala da shahada da salati. Bayan haka ku bi Allah da takawa ya ku Musulmi! Saboda takawa ita ce mafi alherin