Mumbarin musulunci

Mumbarin musulunci

Azumi da abubuwan da yake koyarwa (03)

Hanyoyin yin kyauta da kyautatawa: Ciyar da mai azumi: An karbo daga Zaidu bin Khalid Al-Juhni ya ce: “Manzon Allah (SAW) ya ce: “Wanda ya ciyar da ma

Tukuici ga mai azumi (2)

Abubuwan da suka halatta ga mai azumi:1.  Yin asuwaki da rana da itacen da ba shi da dandano, wato dadi ko zaki ko bauri ko wani dandanodaban.2.

Tukuici ga mai azumi

Hikimar wajabta azumin Ramadan:

Azumi da abubuwan da yake koyarwa (2)

Alkhurdabi ya ce: “Azumi sirri ne a tsakanin bawa da Ubangijinsa, babu mai gano hakikaninsa sai Shi (Allah), domin haka ya kasance kebantacce gare Shi

Tuba da sharuddanta

Daga Hudubar Sheikh Muhammad bn Saleh Al-Usaimin Fassarar Salihu Makera Godiya ta tabbata ga Allah, Mai yawan afuwa, Mai yawan gafara, Wanda ni’imarSa