Mumbarin musulunci

Mumbarin musulunci

Lokaci: A cikinsa ake shuka alheri ko sharrin da za a girba Ranar Lahira

Masallacin Khidmatul Wadaniyya, Khartoum Sudan Hamdala da taslim: Bayan haka, babu wani mutum a duniya da ya kamata ya san muhimmancin lokaci kamar Mu

Wasika zuwa ga ’yan siyasa (3)

Idan kana son ka san yadda ’yanci yake a dimokuradiyya ka kalli kawai abin da aka yi kwanan nan a Faransa. Jaridar Charlie Hebdo ta yi batunci ga Manz

Wasika zuwa ga ’yan siyasa (2)

Hamdala da taslimi: Ya ku ’yan uwa Musulmi!Dukkanmu mun san cewa, addinin Musulunci addini ne na rayuwa gaba daya. Yin addini bai tsaya ga yin Sallah

Gargadi ga azzalumi da tausar wanda ake zalunta (4)

Hakuri mabudi ne na fita daga kunci, kuma ana karfafa shi a lokacin aukuwar fitina da masifu. Kuma addu’a ce makami mafi karfi ta yakar abokan gaba ko

Gargadi ga azzalumi da tausar wanda ake zalunta (3)

Gargadi ga azzalumi da tausar wanda ake zalunta (3) Daga Hudubar Abdulmuhsin bin Muhammad Alkasim Masallacin Annabi, Madina Hakuri mabudi ne na fita d