Mumbarin musulunci

Mumbarin musulunci

Manzon Allah: Haske mai kore duhu (28)

Yau ma cikin ikon Allah za mu ci gaba da kawo tarihin Shugaban Halitta Annabi Muhammad (SAW) wanda ya jagoranci kafa addini da daular da babu irinta a

Cin mutuncin Musulmi haramu ne

Godiya ta tabbata ga Allah, muna gode maSa, muna neman taimakonSa, muna neman gafararSa, muna neman tsarinSa daga sharrukan kawunanmu da miyagun ayyuk

Jita-jita da farfaganda na wargaza kasashe

Masallacin Haramin Ka’aba da ke Makka Fassarar Salihu Makera Godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da Amincin Allah su tabbata ga Annabi (SAW). Bayan haka

Manzon Allah: Haske mai kore duhu (25)

Jihadin Manzon Allah (SAW) Daya daga cikin abin da addinin Musulunci yake koyarwa shi ne sanya kowane al’amari a bisa muhallinsa. Kuma hukunce-hukunce

Munafunci da yadda yake ruguza al’umma (1)

Hudubar Sheikh Waddah Bin Yusuf Al-Jabaziy Masallacin Al’urwatul Wuska Fassarar Salihu Makera Godiya ga Allah da taslimi ga Annabi (SAW). Bayan haka,