Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Dalilin da ke hana ci gaban noma a Nijeriya — Suleiman

An gano cewa, rashin zuba jari mai ƙarfi da kuma mai da hankali wajen bunƙasa harkokin noma daga gwamnati a matsayin wasu dalilan da ke hana ruwa gudu

Manoman Benuwe sun samu sabuwar manhaja don bunƙasa hanyoyin samun kuɗin tallafi

Ƙananan manoma a Jihar Benuwe sun nuna kyakkyawan fatansu na samun ƙaruwar abinci a cikin ƙasa a dalilin samun sabuwar manhajar wayar salula mai suna

Manoman dawa a Kano na murna da sabon irin Cibiyar Bincike ta IAR

Manoman dawa na cike da murna bayan da Cibiyar Binciken Aikin Gona ta Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya ta samar da wani sabon irin dawa, wanda ake iy

Yadda Masarautar Kaltungo ke yakar yunwa da fatara — Mai Kaltungo

Noman rogo duk ya fi noman shinkafa da gero da dawa da masara riba.

Dalilin da na rungumi aikin gona — Sheikh Jingir

Ban taba samun amfanin gona da yabanya irin ta daminar bana ba.