Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Ingantaccen horo zai bunkasa noma da kiwo a Najeriya

Shugaban Kwalejin Horar Da Dabarun Noma ta Audu Bako da ke dambatta, Farfesa Musa Tukur Yakasai ya ce ba da ingantaccen horo kan dabarun noma irin na

An yaba wa gwamnati kan haramta shigo da yankakkun kaji daga waje

Mai gonar kiwon kajin nan nan ta Yankari Farms da ke karamar Hukumar Toro a Jihar Bauchi, Alhaji Abdulrahman Lawal ya bayyana cewa matakin da Gwamnati

Manoman Filato sun bukaci a dawo da shirin ASCT

Hadaddiyar kungiyar Manoman Zamani ta Najeriya, reshen Jihar Filato (AMFM) ta bayyana takaicinta kan yadda aka banzatar da shirin samar da cibiyoyin h

Alfanun noman rani yana da xinbin yawa ga al’umma – Xanmakaranta

Wani matashin manomin rani a Jihar Katsina ya bayyana noman ranin a matsayin wata babbar hanya ta dogaro da kai da kuma habaka tattalin arziki. A hira

Noman rani na samar da ayyukan yi ga matasa – Sardaunan Kende

Wakilinmu ya tattauna da fitaccen manomi a Jihar Kebbi, Alhaji Abu Hali, wanda aka fi sani da Sardaunan Kende, a gonarsa da ke karamar Hukumar Bagudo.