Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Barayin injinan ban-ruwa da kayan noman RIFAN sun shiga hannu

An cafke mutum biyar kan satar injinan ban-ruwa da kayan noma na N11m, mallakin Kungiyar Manoman Shinkafa ta Najeriya (RIFAN) a Jihar Kebbi

Za a ba manoman zogale 2,500 tallafi a Katsina

Nan ba da jimawa ba manoman zogale a Jihar Katsina za su samu tallafi na musamman domin karfafa musu wajen bunkasa harkokinsu a jihar.

Yadda ambaliyar ruwa ta haifar da tsadar shinkafa a bana

An shawarci kananan manoma su daina gaggawar fitar da abin da suka noma don gudun fadawa cikin matsalar yunwa.

Ambaliya: IFAD ta ba da tallafin $5m don taimaka wa manoman Najeriya

IFAD ta ba da tallafin don rage wa manoma radadin iftila’in ambaliyar ruwa.

Ambaliya: Najeriya na iya haduwa da tsananin yunwa a badi

A ranar Lahadin makon jiya ne Najeriya ta shiga bi sawu sauran kasashen duniya wajen Bikin Ranar Abinci ta Duniya.