Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Ku shirya wa matsananciyar yunwa a Arewa —Sarkin Zazzau

Sarkin Zazzau ya ce, Idan ’yan Najeriya suna son ingantaccen ilimi, dole ne su biya”

Karancin Abinci: Tingo da AFAN sun kulla yarjejeniyar samar da kayan noma

Kamfanin zai kuma samar da na’urori masu inganci don tallafa wa kananan manoma don saukaka shiga kasuwanni

Ba a ba wa Matan karkara muhimmanci a gwamnati a Najeriya —MDD

Mata suna fuskantar kalubale na rashin jin muryarsu a gwamnatance.

Ya Kamata Gwamnati Ta Dinga Tunawa Da Mata A Shirye-shiryenta Na Noma —ASSAPIN

Shugabar Kungiyar kananan manoman Najeriya reshen Jihar Bauchi (ASSAPIN), Hajiya Amina Jibrin ta ce ya dace gwamnati ta dinga sanya mata a jerin masu

Kiwon kaji: Yadda aka yi wa masu neman tallafi damfarar N819m a Kano

An yi wa masu kiwon kaji a Kano damfarar Naira miliyan 819 da sunan shirin tallafin Gwamnatin Tarayya.