Tsadar takin zamani ta bude wa masu kashin shanu kofa a Gombe
A kullum sama da matasa 30 suke samun aikin yi waje dura takin dabbobin a buhuna.
Noma Da Kiwo
A kullum sama da matasa 30 suke samun aikin yi waje dura takin dabbobin a buhuna.
Hatta wadanda ba su samu damar yin noma a bara ba, sun fara noma a bana.
Kungiyar Tarayyar Turai (EU) da Ma’aikatar Haɗin Kan Tattalin Arziki da Ci Gaban Jamus ne suka dauki nauyin tallafin.
Ya ce, babu shakka a daminar bana, akwai alamun matsaloli masu tarin yawa
Shugaban ya ce a baya ana noma tan miliyan takwas na masara ne a Najeriya.