Farashin masara ya fadi kasa warwas a Arewa
Hakan ya faru ne duk da farashin wasu kayayyakin na tashi
Noma Da Kiwo
Hakan ya faru ne duk da farashin wasu kayayyakin na tashi
Safarar shanunmu zuwa Kudu ba tare da samun matsala ba shi ne babban kalubale.
Babu shakka mamakon ruwan da aka rika yi ne ya taimaka wajen yada wannan annoba.
Najeriya kasar jari-hujja ce. Manoma na kuka, suna neman a ba su rance.
Hakan zai bai wa masu kyankyasar kaji na cikin gida damar habaka kasuwancinsu.