Za a raba wa manoma tallafin Naira biliyan 600
Manoma miliyan 2.4 za su amfana da rance mara ruwa, inji Buhari.
Noma Da Kiwo
Manoma miliyan 2.4 za su amfana da rance mara ruwa, inji Buhari.
An fara raba tallafin ne a jihohi 19 da ke fadin kasar nan.
Wani kwararre a kan aikin gona, Mista Emeka Okoli ya yi kira ga manoma su daidaita lokacin da suke shuka amfaninsu don guje wa fadawa cikin asara. Mis
An zabo manoman daga jihohi shida na shiyyar Arewa Maso Gabas.
Yanzu ba abu ne mai sauki ga manomi ya sake yin wata sabuwar shuka.