Cutar Murar Tsuntsaye: Manoman Kano sun tafka asarar N600m a watanni 2
Rahotanni dai sun ce tun bayan barkewarta, cutar ta kassara gidajen gona 42 cikin watanni biyu a jihar.
Noma Da Kiwo
Rahotanni dai sun ce tun bayan barkewarta, cutar ta kassara gidajen gona 42 cikin watanni biyu a jihar.
Gwamnatin ta kuma gina wurin busarwa da adana amfanin gona
Bara ne Kungiyar Manoma da Masaya Auduga ta Kasa (COPMAN) reshen Abuja ta sake dawo da noman auduga a yankin Birnin Tarayya shekara 40 bayan da aka da
Gwamnati za ta samar wa manoman da taraktoci kuma ta rika sayen shinkafa daga wurinsu.
Manoman shinkafa na zargin RIFAN da karkatar da kayan da gwamnati ta bayar