Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Farashin wake ya yi tashin gwauron zabo

Buhun farin wake ya kai N25,000 a Jihar Taraba

Buhari ya ce a ba wa manoma taraktocin da NASENI ta gyara

Ya ce samun kayan aiki na zamani zai bunkasa amfanin da za a girba

Za a samu karancin masara a 2021 —Manoma

Manoma sun bayyana abin da zai kawo karancin masara a Najeriya

Dalilan da suka sanya zobo bai yi kyau ba bana a Katsina

Manoman zobo a Jihar Katsina sun koka bisa yadda zobon bai yi kyau ba a daminar bana, duk kuwa da yake an samu isasshen ruwan sama. Kamar yadda manoma

An yi gwajin sabon irinn wake a Kano

A karshen makon da ya gabata ne aka kaddamar da gwajin shukar wani sabon irin wake a garin Tudun Wada da ke Jihar Kano don rage wa manoma irin asarar