Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

CBN zai ba wa manoma bashi mara ruwa

Babban Bankin Kasa (CBN) ya bullo da sabbin tsare-tsaren harkokin kudi da za su ba manoma da masu matsakaita da kananan sana’o’i damar karbar bashi ma

Nakan noma shinkafa buhu 6,000 a shekara —Sarauniyar Noman Taraba

Hajiya Adama Abubakar Sarauniyar Noman Taraba babbar manomiya ce a Jihar Taraba. Takan noma shinkafa fiye da buhu dubu shida duk shekara, baya ga wasu

Yadda rayuwar masu gyaran citta ke gudana a Kudancin Kaduna

Noman citta da kasuwancinta da gyaranta na daga cikin harkoki mafiya girma da ke bunkasa harkokin arziki da zaman lafiya da hadin kai a tsakanin al’um

Zuba jari yau don bunkasa harkar noman gobe

Noma ne babban jigon tattalin arzikin Najeriya, kuma bangare ne da ya fi kowanne wajen samar wa ‘yan kasar aikin yi, kamar yadda alkaluman Banki

Naira biliyan 13 za a kashe wa feshin kwari —Nanono

Ministan Noma da Raya Karkara Muhammadu Nanono ya ce Gwamnatin Tarayyar ta amince a fitar da Naira biliyan 13 domin yaki da kwari a jihohi 12 da ke Ar