Kungiyar RIFAN ta nemi manoma su biya rancen da suka karba
Kungiyar Manoman Shinkafa ta Kasa (RIFAN) reshen Jihar Kaduna ta bayyana damuwarta kan tafiyar hawainiya wajen maido da rancen da ta bai wa ’ya’yanta
Noma Da Kiwo
Kungiyar Manoman Shinkafa ta Kasa (RIFAN) reshen Jihar Kaduna ta bayyana damuwarta kan tafiyar hawainiya wajen maido da rancen da ta bai wa ’ya’yanta
Shugaban Kungiyar Manoman Shinkafa ta Kasa reshen Jihar Gombe kuma Shugaban Shirin Bayar da Rancen Noma (NECAS) a Jihar, Alhaji Ahmad Muhammad Dukku,
Shugabar Kungiyar Mata Makiyaya Dabbobi da Tsuntsaye ta Jihar Katsina, Malama Yalwati Bature Abdullahi ta bayyana cewa akwai albarka da bangaren kiwon
Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule ya kaddamar da fara sayar da takin zamani ga manoman rani na bana a jihar. Gwamnan wanda Mataimakinsa,
Gwamnatin Jihar Gombe ta shirya samar wa manoman rani irin masara mai inganci da ya kai Naira miliyan 20 domin karfafa noman rani a jihar. Kwamishinan