Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Manoman sun gamsu kan samun taki a Jihar Nasarawa

A kwanakin baya ne Gwamnatin Jihar Nasarawa ta raba wa manoman rani a jihar takin zamani. Gwamnatin ta sayar wa manoman takin ne a kan Naira dubu hurh

Kungiyar RIFAN ta nemi manoma su biya rancen da suka karba

Kungiyar Manoman Shinkafa ta Kasa (RIFAN) reshen Jihar Kaduna ta bayyana damuwarta kan tafiyar hawainiya wajen maido da rancen da ta bai wa ’ya’yanta

…Na Gombe sun yi azamar maida rancen

Shugaban Kungiyar Manoman Shinkafa ta Kasa reshen Jihar Gombe kuma Shugaban Shirin Bayar da Rancen Noma (NECAS) a Jihar, Alhaji Ahmad Muhammad Dukku,

Yadda za a samu  riba a kiwon kaji – Yalwati

Shugabar Kungiyar Mata Makiyaya Dabbobi da Tsuntsaye ta Jihar Katsina, Malama Yalwati Bature Abdullahi ta bayyana cewa akwai albarka da bangaren kiwon

Jihar Nasarawa ta fara sayar da taki ga manoman rani

Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule ya kaddamar da fara sayar da takin zamani ga manoman rani na bana a jihar. Gwamnan wanda Mataimakinsa,