Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Gombe za ta samar da sabon  irin masara ga manoman rani

Gwamnatin Jihar Gombe ta shirya samar wa manoman rani irin masara mai inganci da ya kai Naira miliyan 20 domin karfafa noman rani a jihar. Kwamishinan

Kafa wuraren kiwo zai magance rikicin manoma da makiyaya – Sarkin Dukku

Mai martaba Sarkin Dukku da ke Jihar Gombe, Alhaji Haruna Rashid ya ce, kudirin da Gwamnatin Tarayya ta dauka na kafa wuraren kiwo na zamani a wasu ji

Jagoran Fulani Alhaji Sale Bayari ya zama Bauran Wase

Mai martaba Sarkin Wase da ke Jihar Filato, Alhaji Muhammad Haruna Sambo, ya nada Shugaban Kungiyar Ci Gaban Al’ummar Fulani ta Najeriya ta Gan Allah

Sanyi na kawo cikas ga noman rani a Katsina

Yanayin sanyin da aka samu a ’yan kwanakin nan ya kawo cikas ga noman rani a Jihar Katsina. Kamar yadda aka saba a Kudancin jihar manoma kan yi wa tum

Gwamnati ba ta shirya wa noman auduga ba – Abbas Nabingi

Wani babban manomin auduga a Jihar Gombe, Alhaji Abbas Umar Nabingi, ya ce noman auduga gadon gidansu ne fiye da shekara 40 kuma har yanzu ba su bar s