Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

‘Noman auduga zai iya kawar da talauci a Najeriya’

Daraktar Cibiyar Binciken Aikin Gona da Samar da Iri (IAR) ta Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, Farfesa Ibrahim Umar Abubakar, ya bayyana noman audug

Jihar Kebbi ta tallafa wa manoma dubu 11 da ambaliya ta shafa

Gwamnatin Jihar Kebbi ta fara rarraba takin zamani ga manoman Jihar dubu 11 da 345 da ambaliyar ruwa ta shafa a kananan hukumomin jihar takwas. Shugab

Mutum 75,000 ne suka nuna sha’awa ga shirin noma na APPEALS

Akalla mutum dubu 75 ne suka nuna sha’awar yin noma ta hanyar neman tallafi a shirin inganta noma na Bankin Duniya (APPEALS) a Jihar Kaduna. Da yake j

Manoman albasa sun yi hasarar sama da Naira biliyan daya a Kebbi – Bello Uba

Manoman albasa a Jihar Kebbi sun yi hasarar  albasar sama da Naira biliyan daya, sakamakon wata sabuwar cuta da ba su san kowace iri ce ba da ta addab

Bullar cutar huhun shanu a Bauchi ta tada hankalin gwamnati da makiyaya

Jihar Bauchi na daya daga cikin jihohin da aka fi kiwon shanu a kasar nan, inda kididdigar sashin kula da kiwon dabbobi na Najeriya ta nuna cewa tana