Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Buhun masara 8 na fara nomawa amma yanzu ina noma buhu 8,000 – Kamilu Sigau

Alhaji Kamilu Sa’idu Sigau matashi ne da ya yi fice kan noman masara da wake a Karamar Hukumar Lere da ke Jihar Kaduna. A tattaunawa da wakilinmu, ya

Manoma 2009 da suka amfana da APPEALS za su bunkasa nomansu a Kano

Kimanin manoma 2009 ne suka samu tallafin Bankin Duniya da Gwamnatin Tarayya da Gwamantin Jihar Kano inda za su yi amfani da shi don bunkasa harkar ka

Kuskure ne a bude iyakoki don shigo da shinkafa – Sarkin Noman Kebbi

Alhaji Muhammdu Jiga Sarkin Noman Jihar Kebbi, ya ce babban kuskure a sake bude kan iyakokin kasar nan domin a shigo da shinkafa daga kasashen waje. Y

Noman rani: Gwamnatin Tarayya ta tallafa wa manoman Kebbi da Zamfara

A kwanakin baya ne Gwamnatin Tarayya ta ba da sanarwar samar da jigogin ban-ruwan na zamani ga noman rani a jihohin Kebbi da Zamfara domin kara ingant

Ruga: Ba gudu ba ja da baya – Ministan Gona

Ministan Aikin Gona da Raya Karkara, Alhaji Muhammad Sabo Nanono ya ce ana samun kaso mai tsoka na arzikin kasa daga bangaren kiwon dabbobi, amma sabo