Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Manoman auduga dubu 94 sun samu tallafi a Kano da Jigawa

Fiye da manoma dubu 94 da mafi yawancinsu matasa ne suka amfana da shirin Gwamnatin Tarayya na Anchor Borrowers a bangaren noman auduga a jihohin Kano

Shinkafar gida ta cika kasuwannin Jihar Katsina

Sama da mako biyu ke nan da shinkafar gida ta mamaye wasu kasuwannin Jihar Katsina a dalilin nomata da yawa da manoma suka yi, inda hakan ya janyo sau

Taron kolin karawa juna sani na Jihar Yobe zai habaka noma da kiwo tare da samar da ayyukan yi – Gwamna Buni

Gwamna Mai Mala Bunin a jihar Yobe, y ace taron karawa juna sani da gwamnatin jihar ta gudanar a makon nan, a birnin Damaturu, an kirkire shi ne da zu

Manoman dawa dubu 36 za su samu tallafin Naira biliyan 6 a Gombe

A ranar Litinin da ta gabata ce Kungiyar Manoman da Masu Kasuwancin Dawa ta Kasa, (National Association of Sorghum Producers, Processors and Marketers

Rufe kan iyaka: Jihar Gombe za ta iya wadatar da Najeriya da shinkafa – Dukku

Shugaban Kungiyar Manoman Shinkafa ta Kasa (RIFAN), reshen Jihar Gombe, Alhaji Ahmed Muhammad Dukku, ya ce shinkafar da ake nomawa a jihar kadai za ta