Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Manoman citta sun bukaci tallafin gwamnati

  Shugaban Kungiyar Manoman Citta da Kasuwancinta (Ginger Growers and Marketers Association-GGMA), na Jihar Kaduna, Mista Solomon Jatau ya bukaci

Za mu bude rugage a kowane bangare na Najeriya –  Danladi Pasali

Ganin cewa Gwamnatin Tarayya ta bai wa Ma’aikatar Gona ta Tarayya da Babban Bankin Najeriya (CBN) umarnin su shigar da kwararru masu zaman kansu, kan 

Gwamnatin Tarayya ta fara feshin kashe tsuntsaye masu bata kayan gona a Arewa maso Gabas

Gwamnatin Tarayya ta fara feshin magungunan kashe tsuntsayen da suka addabi gonakin jama’ar Arewa maso Gabas inda wani ma’aikacin Ma’aikatar Gona  da

Abin da ya sa aka samu karancin taki a Bauchi – Babban Sakatare

Yayin da damina ta yi zurfi manoma da dama a Jihar Bauchi na kukan karancin takin zamani don sanya wa amfanin gonarsu. Wakilinmu ya tuntubi Babban Sak

Kamfanoni 40 suka nemi kwangilar gyara da samar da kadada 2,411 a Kano da Jigawa – Jami’i

Kimanin kamfanoni 40 ne suke neman kwangilar aikin gyara tare da samar da kadada 2411 da kuma samar da hanyar da za ta hada manoma da kasuwanni mai ts