Gwamnatin Filato za ta fara fitar da Dankalin Turawa zuwa kasashen waje
Gwamnan Jihar Filato, Mista Simon Lalong ya ce Gwamnatin Tarayya ta amince wa gwamnatin jihar, ta fara fitar da Dankalin Turawa zuwa kasashen waje.
Noma Da Kiwo
Gwamnan Jihar Filato, Mista Simon Lalong ya ce Gwamnatin Tarayya ta amince wa gwamnatin jihar, ta fara fitar da Dankalin Turawa zuwa kasashen waje.
Kungiyar Manoman Shinkafa ta Kasa (RIFAN)reshen Jihar Kaduna, ta samar da shinkafa sama da buhu dubu 11 daga hannun mambobinta a daminar bara. Shugab
Karamar Hukumar Birnin Abuja ta raba takin zamani ga manoma a yankin, wanda aka gudanar a makon jiya. Shugaban Karamar Hukumar Alhaji Abdullahi Adamu
Manoman auduga 189 a Jihar Sakkwato sun amfana da shirin noma na Gwamnatin Tarayya a matakin farko na wadanda aka fara ba rance. An raba wa manoman au
Garin Aliero da ke Jihar Kebbi ya yi suna kan noman albasa da harkokin kasuwanci, yayin da aka san Yawuri da noman shinkafa, Argungu da kamun kifi, Ka