Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Rikicin manoma da makiyaya: Masani ya ba da shawarar bullo da tsarin kiwon killace dabbobi

Wani masani Farfesa Oluwafemi Onifade, ya ba da shawarar a bullo da tsarin killace dabbobi a waje guda don yin kiwo da nufin magance rikicin da ya ki

Shirin ‘Anchor Borrowers’ ya yi tasiri ga manoma a Jihar Kebbi

A shekarar 2015 ne Gwamnatin Tarayya ta fito da shirin tallafa wa manoman shinkafa da alkama da kuma waken soya ta yadda aka kudurta za a samar da shi

Za ka iya noman shinkafa da alkama ko da an samu karancin ruwa da kaso 40 – Nazarin Masana

Masana daga Cibiyar Nazarin Alkama da kuma Shinkafa ta Kasa da Kasa, (CIMMYT) tare da wata cibiya takwarta a nahiyar Asiya mai suna BISA a takaice da

Gwamnatin Tarrayya ta ba manoman shinkafa bashi a Taraba

Mamonan shinkafa dubu 120 aka raba wa kayan aikin noma da bashin kudi domin gudanar da noman shinkafa a Jihar Taraba. Bashin wanda gwamnatin Tarrayya

A kara fadada filiyen noma a arewa – Dokta Mato Lambar Rimi  

Wani manomi a Ƙaramar Hukumar Rimi ya yi kira ga manoman Jihar Katsina da su ƙara faɗaɗa gonakinsu ta yadda za a ƙara faɗaɗa noman wannan shekara. Dok