Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

A azumin bana gero da wake ba su samu kasuwa ba a Sakkwato

Buhunan gero da wake ga sunan tsibi-tsibi a kasuwa wurin manya da kananan ‘yan kasuwa duk da shigowar watan azumin Ramadan, abin da wasu ke ganin kara

Manoma waken suya dubu 200 suka sami tallafin Anchor Borrowers a bana

Manoma waken suya da masu samar da iraruwan waken suyan tare da kafofin kudade sun hallara a Abuja, a wajen wani taron masu ruwa da tsaki dan fara aiw

Manoma dubu 400 za su shiga noman dawa a bana

A Yayin da manoma ke hankoron samun tan miliyan biyar a bana, ana shirin tallafa wa manoman dawa dubu 400 da nufin yin noman a damunar bana. Bayanin h

Za mu samar da sabon Irin Gero da zai dace da kowane yanayi – Farfesa Magashi

Ganin yadda Gwamnatoci a kasar nan suke ta kokarin mayar da hankali kan fannin noma domin rage dogaro da man fetur da kuma bunkasa samar da abinci, ya

Manoman alkama sun koka da faduwar farashi a Kano

Manoman alkama a Jihar Kano sun nuna damuwarsu a kan rashin ingancin farashin alkamar, suna masu danganta lamarin da wata barazana ga noman alkamar a