Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

A kara fadada filiyen noma a arewa – Dokta Mato Lambar Rimi  

Wani manomi a Ƙaramar Hukumar Rimi ya yi kira ga manoman Jihar Katsina da su ƙara faɗaɗa gonakinsu ta yadda za a ƙara faɗaɗa noman wannan shekara. Dok

A azumin bana gero da wake ba su samu kasuwa ba a Sakkwato

Buhunan gero da wake ga sunan tsibi-tsibi a kasuwa wurin manya da kananan ‘yan kasuwa duk da shigowar watan azumin Ramadan, abin da wasu ke ganin kara

Manoma waken suya dubu 200 suka sami tallafin Anchor Borrowers a bana

Manoma waken suya da masu samar da iraruwan waken suyan tare da kafofin kudade sun hallara a Abuja, a wajen wani taron masu ruwa da tsaki dan fara aiw

Manoma dubu 400 za su shiga noman dawa a bana

A Yayin da manoma ke hankoron samun tan miliyan biyar a bana, ana shirin tallafa wa manoman dawa dubu 400 da nufin yin noman a damunar bana. Bayanin h

Za mu samar da sabon Irin Gero da zai dace da kowane yanayi – Farfesa Magashi

Ganin yadda Gwamnatoci a kasar nan suke ta kokarin mayar da hankali kan fannin noma domin rage dogaro da man fetur da kuma bunkasa samar da abinci, ya