Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Muna maraba da shirin gwamnati na farfado da noman auduga – Ma’aji

Alhaji Abubakar Sadik Sanyinna shi ne Ma’ajin Kungiyar Masu Aiki da Auduga ta Kasa, manomin auduga a Sakkwato da Zamfara a tattaunawa da Aminiya, a wa

Farashin kayan gona ya fadi a Jihar Katsina

Farashin kayan gona, musamman masara da dawa da wake yana ci gaba da sauka a karon farko cikin watanni, a kasuwannin Katsina in aka danganta da yadda

Gadar Gwange: Kasuwar da ta zama maboyar ’yan ta’adda

Babbar  Gadar Gwange wacce take Kasuwar  Gamboru, a Unguwar Kwastam a birnin Maiduguri, gada ce da ta kai kimanin shekara 40. Jama’a suna harkar kasuw

Farashin ridi ya yi tashin gwauron zabo a Jihar Sakkwato

Ridi na daya daga cikin tsirrai da ake samar da man girki a cikinsa kuma duk kakarsa ta kankama sai dai ana karancinsa a Jihar Sakkwato abin da ya hai

Manoma dubu 10 za su amfana da tallafin Bankin Duniya

Akalla manoma dubu 10 da ke Jihar Kogi ne za su amfana da tallafin Dalar Amurka miliyan 200, (kimanin Naira biliyan 71 da miliyan 964 da dubu 1 da 592