Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Yadda Aliero ta sauya jihar Kebbi a idon duniya kan noman albasa

Garin Aliero a Jihar Kebbi ya yi suna  a noman albasa da harkokin kasuwanci. Yayin da garin Yawuri ya shahara a noman shinkafa, sai Argungu kuma da ak

Makiyaya za su samu Naira dubu 350 kan duk saniya a sabon shirin kiwo  na NLTP

Kimanin mako biyu da suka wuce Kwamitin Tattalin Arzikin Kasa (NEC) ya amince da wani tsari da aka yi wa take da shirin sauya tsarin harkar kiwon dabb

Manoma sun koka kan rashin samun isasshen tallafin noman shinkafa

Jihar Kaduna na daga cikin jihohin da ke noman shinkafa musamman a kananan hukumomin Jama’a da Kaura da Kauru da kuma Jaba wadanda ke kan gaba a noman

Manoman Najeriya za su iya wadata kasa da tumatir – Sani Dangote

Shugaban Kungiyar Masu Hada-hadar Kayan Amfanin Gona ta Kasa (NABG) Alhaji Sani Dangote ya  ce, manoman Najeriya za su iya samar wa kasar nan tumatir

NAPRI abar alfahari ce ga masu sha’awar kiwon dabbobi – Kwamandan Deffo

Kwamandan Makaratar Horar da Sajoji ta Deffo da ke Zariya, Manjo Janar Sani Muhammed ya bayyana Cibiyar Binciken Dabbobi ta Kasa (NAPRI) da ke Zariya