Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Manoma sun samu sauki saboda injinan casar da muke kerawa – Abubakar Mai Walda

Alhaji Abubakar Garba Maiwalda, dattijo ne mai shekara 99 da ya shahara wajen  hada injinan casar kayan amfanin gona da suka hada da shinkafa da masar

Yadda rikicin Filato ya cutar da manoman dankalin Turawa

Abara manoman dankalin Turawa a Jihar Filato, sun shiga cikin  mawuyacin hali, sakamakon rikice-rikicen manoma da makiyaya da aka yi fama da su a Kara

CBN zai tallafa wa manoma dubu 550 da ambaliya ta shafa a a bara

Kungiyar Manoma Shinkafa ta Najeriya (RIFAN) ta ce, Babban Bankin Najeriya (CBN) ya amince zai bayar da tallafi ga manoma shinkafa sama da dubu 550 da

Manoma dubu 120 ne suka amfana da bashin noma a Kano

A kalla manoma dubu 120 a Jihar Kano ne suka amfana daga shirin Gwamnatin Tarayya na bayar da bashi ga manoma da aka fi sani da ‘Anchor Borrower Progr

Yadda cikar madatsar ruwa ta bunkasa noman tumatir a yankin Faskari  

Manoman rani a garin Tafoki da ke Karamar Hukumar Faskari a Jihar Katsina suna kara bunkasa noman tumatir bayan samun fadada madatsar ruwa da ke yanki