Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Tsarin ECOWAS na wahalar da manoma shinkafa a Najeriya  – Lokpobiri

Minista a Ma’aikatar Gona da Raya Karkara Sanata Heineken Lokpobiri, ya bayyana kokarin Gwamnatin Tarayya wajen rage shigo da shinkafa daga kasashen w

Yadda zogale ke rage kashe kudaden sayen magunguna

Kimanin kusan nisan kilomita uku daga garin Chuka a kasar Kenya akwai dubban bishiyoyi da aka shuka saboda sauyin yanayi. Jama’ar yankin sun ce, akall

Manoman alkama sun ragu sanadin fifita noman shinkafa

Duk da yawan bukatar alkama da ake da ita a Najeriya wadda ta kai tan miliyan 4.2  kuma kudinta ya kai Dalar Amurka biliyan 4.3 a duk shekara, a yanzu

Yadda noman albasa ya kara habaka bana a Sakkwato

A bana noman albasa ya kara samun habaka da tagomashi abin da ya sanya manoman darawa a Jihar Sakkwato. Mafi yawan manoman da suka tattauna da wakilin

Yadda ‘yan gudun hijira suka zama manyan manoman wake a bana

‘Yan gudun hijira sun nuna bajintarsu ga noman wake a kasa   Wasu unguwanni a garin Auta-Balefi da ke Jihar Nasarawa da aka san su da noma bayan