Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Tsadar rayuwa ta sa magidanta satar abinci a gonaki a Taraba

Masu gonaki sun koka kan ƙaruwar magidanta da ake kamawa rana tsaka sun saci rogo ko doya ko masara a gonakin wasu da nufin ciyar da nasu iyalan

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da bullar cutar Anthrax a karon farko a Najeriya

Dama dai an gargadi ’yan Najeriya tun bayan bullar cutar a Arewacin Ghana.

Virus ya addabi gonakin kuɓewa a Najeriya

Daga Hussein Yahaya Cibiyar Binciken Kayan Lambu ta Ƙasa (NIHORT) ta gano wani ƙwayar cutar virus dake addabar gonakin kuɓewa a faɗin ƙasar nan. Hukum

Jami’ar ABU za ta fara musayar ilimin aikin gona da takwararta a Ingila

Aliyu Babankarfi Zariya Jami’ar Ahmadu  Bello (ABU), Zaria ta ƙula yarjejeniya da jammi’ar Yammacin Scotland domin bunƙasa amfanin gona a nahiyar Afri

Zulum ya raba wa manoma taraktoci 442 da takin zamani

Gwamnan Borno, Babagana Umara  Zulum, ya raba taraktoci 442 da injinan noma da garmuna guda 312 da kuma takin zamani nau’in MPK ga manoman jihar