Kadada 47 nake nomawa – Ibrahim Jalo Usman
Aminiya: Yaushe ka fara noma kuma kadada nawa kake nomawa? Alhaji Jalo Usman: Na fara noma ne kimanin shekara biyar da suka wuce na kuma fara ne da he
Noma Da Kiwo
Aminiya: Yaushe ka fara noma kuma kadada nawa kake nomawa? Alhaji Jalo Usman: Na fara noma ne kimanin shekara biyar da suka wuce na kuma fara ne da he
Noma na daya daga cikin abubuwan da gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta ce za ta bai wa fifiko don wadata kasa da abinci ta yadda Najeriya za ta rik
Daminar bana ta zo da yanayi mai kyau da ruwa sosai abin da mafi yawan manoma a Jihar Sakkwato ke kallon za a samu amfanin gona da yawaitar abinci a b
Yawacin manoman Jihar Kano da Aminiya ta tattauna da su sun bayyana cewa daminar bana sai sam barka domin komai yana tafiya daidai, don haka suna zato
A yayin da harkokin noma suka kankanma a kasar nan a daminar da ake ciki, duk da cewa ba ta fadi da wuri ba, a wasu sassan kasar nan. Daminar ta