Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Sace-sacen mutane na jawo matsala ga harkar noma a bana – Manomi Aliyu

Wani manomi a Jihar Kaduna Alhaji Aliyu Suleiman ya ce sace-sacen mutane da masu garkuwa da mutane ke yi a sassan kasar nan musamman a karkara suna ka

Bauchi na burin ciyar da kasa da abinci – Mataimakin Gwamna

Gwamntin Jihar Bauchi ta kudirin aniyar kara bunkasa harkar noma da kiwo a jihar don ciyar da Najeriya da abinci. Mataimakin Gwamnan Jihar, Alhaji Abd

APGA ta soki kafa labin shanu a Kudancin Nasarawa kadai

Jam’iyyar APGA a Jihar Nasarawa ta yi Allah wadai da matakin da gwamnatin jihar ta dauka na kafa labin shanu a kudancin jihar kadai. Shugaban ja

Rikicin manoma da makiyaya zai iya shafar zaben 2019 – ICG

Wani sabon rahoto da wata kungiya mai suna The International Crisis Group (ICG) ta fitar ya ce an rasa rayukan mutane fiye da dubu 1,300, yayin da&nbs

Gwamantin Tarayya ta fito da matakai 9 don kauce wa sake rikicin manoma da makiyaya

Mai Ba da Shawara Kan Tsare-tsare a Majalisar Tattalin Arziki ta kasa, Andrew Kwasari ya ce Gwamnatin Tarayya ta fito da matakai tara da ta ce idan ta