Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Cutar Dabbobi: Najeriya na asarar fiye da Naira Biliyan 29 a duk shekara

Mashahurin Likitan Dabbobi kuma Shugaban Kamfanin Ambubets Konsult Limited, Dokta Shehu Shamsudeen ya bayyana irin ta’adin da wasu cutukan dabbo

Manoma dubu 15 ne suka amfana da shirin noman Fadama a Neja

Shugaban shirin Noman Fadama a jihar Neja, Injiniya Aliyu Usman Kutigi ya bayyana cewa ya zuwa yanzu, manoma sama da dubu 15 ne suka amfana da shirin

Jami’ar Ahmadu Bello ce jagorar habaka ayyukan noma a Najeriya – Ministan Gona

Minista a Ma’aikatar Aikin Gona da Raya Karkara, Sanata Heinken Lokpobiri ya bayyana fannin ayyukan gona da ke Jami’ar Ahmadu Bello da ke

Samar da bashi mara ruwa ne zai bunkasa noma a Arewacin Najeriya – Farfesa Binta

An bayyana rashin samun bashi mara ruwa da manoma ke yi a fadin kasar nan a matsayin babban kalubale ga ci gaban harkar noma a bangaren Arewacin Najer

Dalilin da ya sa hukumarmu ta bai wa Noman Kashu muhimmanci – Dakta Ibrahim Doko

Aminiya: Mu fara da jin tarihin wannar hukuma da kuma aikace-aikacenta? An kafa wannar hukuma ne a Shekarar 1987 sannan ta fara aiki gadan-gadan a she