Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Dalilin da ya sa hukumarmu ta bai wa Noman Kashu muhimmanci – Dakta Ibrahim Doko

Aminiya: Mu fara da jin tarihin wannar hukuma da kuma aikace-aikacenta? An kafa wannar hukuma ne a Shekarar 1987 sannan ta fara aiki gadan-gadan a she

Yadda Shugaba Buhari ya bunkasa harkar noma a Kebbi

A shekarar 2015 ne Gwamnatin Tarayya ta fito da shirin tallafawar manoman shinkafa da alkama da kuma waken soya ta yadda aka kudurta za a samar da shi

Ko yunkurin ceto Tafkin Chadi zai haifar da da mai ido ga harkar noma?

Tafkin Chadi ya kasance wata cibiya ta samar da ruwa da abinci ga miliyoyin mutane a Afirka ta Yamma, amma yanzu ya kafe da kimanin kashi tara cikin g

Addu’a ce kadai za ta kawo karshen rikicin manoma da makiyaya –Limamin Sojoji

Tsohon Limamin Sojoji a lokacin mulkin Janar Yakubu Gowon (mai ritaya), Malam Abubakar Atiku Walin Kalgo, ya ce akwai bukatar ’yan Najeriya su r

Buhari ya kaddamar da majalisar wadatar da kasa da abinci

A ranar Litinin da ya gabata ce Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kaddamar da Hukumar Wadata kasa da Abinci (National Food Security Council). A yayin