Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

An gargadi manoma da su maido rancen kayan noma da aka ba su a Jigawa

Gwamnatin Jihar Jigawa ta bukaci manoman da aka bai wa rancen aikin gona su rika biyan rance da gwamnatin jihar ta ba su domin shirin ya amfani sauran

Dogara ya horar da matan da mazansu suka rasu noma kayan lambu

Shugaban Majalisar Wakilai, Barista Yakubu Dogara ya horar da matan da mazansu suka rasu da kuma matasa kan noma kayan lambu. Horarwar wadda aka yi a

Abin da ya sa dalibai ke gasar shiga kwaleji don karanta fannin noma – Dokta Namakka

Aminiya: Yaushe aka kafa wannan kwaleji kuma mene ne manufofin kafa ta? Dokta Namakka: Wannan kwaleji, marigayi Sardaunan Sakkwato Sa Ahmadu Bello ne

Yadda taron masu ruwa-da-tsaki a kan samar da abinci ya gudana a Maiduguri

A makon jiya ne tsohon Shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya jagoranci wani taron masu ruwa-da- tsaki game da harkar samar da abinci da nufin yaki d

Za mu yi dokar da za ta kawo karshen rikicin makiyaya da manoma a Sakkwato – Kwamishina

Aminiya: Wadanne ayyuka ne ma’aikatarka ta aiwatar a shekara uku na Gwamnatin Aminu Waziri Tambuwal? Kwamishina: Ma’aikatarmu ta kula da l